Susan Diane Wojcicki ( /w ʊ tʃ ɪ t s k i / wuu-CHITS -kee[1]. An Haife ta ne a ranar 5 ga watan Yuli, a shekara ta alif dari tara da sittin da takwas 1968A.C kuma ya mutu a ranar 9 ga Agusta, 2024) Miladiyya.[2] itace Shugaba na YouTube [3].Sannan kuma ita ce Shugaba mafi dadewa a tarihin YouTube. kuma hakan shine abu mai kyau shike nan hakan yafaru akan su
Wojcicki ta shiga cikin kafuwar Google, kuma ta zama manajan talla na farko na Google a cikin shekarar 1999. Daga baya ta jagoranci kasuwancin talla na kamfanin yanar gizo kuma aka sanya ta kan kula da aikin bidiyo na asalin Google. Bayan lura da nasarar YouTube, Wojcicki ta ba da shawarar sayen YouTube ta Google a 2006, kuma ta yi aiki a matsayin Shugaba na YouTube tun shekarar 2014.[4]
Wojcickt yana da kimanin kusan dala miliyan 50. [5]